An cim ma a cikin shekarar da ta gabata
IQNA - Ministan Hajji da Umrah na kasar Saudiyya ya bayyana cewa adadin maniyyata aikin Hajji da Umrah da ke shigowa kasar daga kasashen waje ya rubanya a cikin shekaru biyu da suka gabata, ya kuma sanar da cewa: Yawan maniyyata aikin Hajji ya karu daga miliyan 8.4 a shekarar 2022 zuwa miliyan 16.9 a shekarar 2024.
Lambar Labari: 3493155 Ranar Watsawa : 2025/04/26
IQNA - A jiya 9 ga watan Mayu shugaban kasar Turkiyya ya bude masallacin Kariye da ke Istanbul domin gudanar da ibadar musulmi.
Lambar Labari: 3491128 Ranar Watsawa : 2024/05/10
Rabat (IQNA) Tsohon masallacin Tinmel, wanda ke da dadadden tarihi, ya yi mummunar barna a girgizar kasar da ta afku a baya bayan nan a kasar Maroko.
Lambar Labari: 3489806 Ranar Watsawa : 2023/09/13
Tehran (IQNA) masu bincike sun gano dalilin rushewar birnin mutanen Annabi Ludu (AS) da ke yammacin kasar Jordan.
Lambar Labari: 3486345 Ranar Watsawa : 2021/09/24
Tehran (IQNA) masallacin Ahmad Al-fuli na daga cikin masallatai na tarihi a kasar Masar da ke jan hankula masu yawon bude ido a kasar.
Lambar Labari: 3485837 Ranar Watsawa : 2021/04/22
Tehran (IQNA) a Pakistan an baje kolin wasu hotuna na wasu wurare masu alfarma da suka hada da hubbaren Imam Ridha (AS).
Lambar Labari: 3484948 Ranar Watsawa : 2020/07/03
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman bayar da horo kan kur’ani a birnin Brussels na Belgium.
Lambar Labari: 3482620 Ranar Watsawa : 2018/05/01
Bangaren kasa da kasa, an saka masallacin Abbas Hilmi da ke birnin Alkahira na kasar Masar a cikin wuraren tarihi na wannan kasa.
Lambar Labari: 3482258 Ranar Watsawa : 2018/01/01